Labarai
Bello Turji ya aike da takardar neman sulhu ga Gwamnatin Nigeria.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shahararren Jagoran ƴan bindiga a Nigeria wato Bello Turji ya aike da takarda ta musamman domin neman sulhu.
Cikin wasiƙar, Turji yayi kira na musamman ga Shugaban ƙasa, Gwamna Matawalle na Zamfara da Sarkin Shinkafi tare da neman yin sulhu da su, kamar yadda zaku iya karantawa cikin hotunan dake ƙasa;
Www.labarai.com.ng