Rahama Sadau
Bayyanar Wasu Hotunan Rahama Sadau Sun Jawo Cece Kuce – Labarai.com.ng
Wasu hotunan da fitacciyar jarumar Kannywood dinnan wadda tafi ko wanne Bahaushe yawan mabiya a shafin Instagram wato ba kowa bace ba face jaruma Rahama Sadau.
Jarumar ta dauki hotunan ta wallafa a shafinta kamar yadda ta saba,sai dai kash tuni mutane suka dinga fadin Albarkacin bakunan su wasu ta hanyar yabon jarumar wasu kuma kishiyar hakan.
Ga dai hotunan na a kasa
Www.labarai.com.ng