Labaran Kannywood
Bayyanar Bidiyon Malam Ali Da Fa’iza Jaruman Kwana Casa’in Ta Girgiza Kannywood
Kamar yadda kowa ya sani cewa Malam Ali ya fito ne a matsayin Malami (Lecturer)a cikin shirin nan mai dogon zango na Kwana Casa’in.
Haka itama Fa’iza ta fito ne a matsayin Malamar firamare a cikin shirin kuma kawar matar Malam Ali ce.
Jaruman guda biyu sun bayyana a cikin wani fefen bidiyo su biyu wanda hakan ya matukar tada hazo a shafukan sada zumunta musamman ma YouTube da kuma Facebook.
Jaruman biyu sun bidiyon kai tsaye ne wanda ake kira da “Live Video” a Turance.
Jaruma Fa’iza dince tayi wata kalar shiga a cikin bidiyon duk da cewa cikin dare akayi shirin kuma masoyan jaruman suna kallon su.
Masoyan jaruman guda biyu wasu sun dauki hakan a matsayin wayewa ce wasu kuma suna yiwa hakan kallon fasadi ne karara.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng