Labaran Nishadi
Bayyanar Bidiyon Jaruma Fati Washa Tana Wanka A Hotel Ya Jawo Cece Kuce

Tuni dai bidiyon fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Fati Washa ya bayyana.
Jaruma Fati Washa tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wanda suka bada gudunmawa sosai hakan ne yasaka baza’a taba bada tarihin masana’antar ba face an saka da ita saboda ta bada gudunmawa ba kadan ba.
Sai dai mutane da dama suna cewa shin jarumar ta dena yin fim ne saboda basa ganinta a cikin shirye-shirye masu dogon zango da ake yayi a wannan lokacin.
Haka dai mutane da dama suke bayyana ra’ayoyin su akan Jarumar.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇