Labaran Kannywood

Bayyanar Bidiyon Iskanci Kiri-Kiri Na Kannywood Ya Jawo Kace Nace Sosai

Bayyanar bidiyon Iskanci na comedy na wani jarumin Kannywood mai suna Ayatullahi Tage ya bar baya da kura,tun bayan da jarumin ya wallafa bidiyon a shafin sa na TikTok dana Instagram mutane ke ta Allah wadai da hakan,a yayin da kuma wasu suke ganin hakan ba komai bane ba yayi hakan ne kawai domin nishadantar da mutane ta hanyar barkwanci.
Shin ya kuke ganin bidiyon yayi kyau kuwa ko kuma dai kishiyar hakan?
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!