Labarai

Bayyanar bidiyon Amaryar Sheikh Kabiru Gombe a Tiktok ya jawo cece kuce

Wani fefen bidiyo daya bulla a shafin sada zumunta na Tiktok,an gano Sheikh Kabiru Gombe tare da Amaryar sa a wajen cin Abinci,sai dai mutane sunyi ca akai tare da nuna rashin jin dadin bayyanar bidiyon a Sahar.

Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyin su akan hakan.

Ga bidiyon anan kasa:

Kalli bidiyon anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!