Labaran Kannywood
Bayyanar Bidiyon Adam Zango Ya Tada Kura A Kannywood – Labarai.com.ng
Fitaccen jarumi kuma daracta a masana’antar Kannywood, jarumi Adam A Zango ya bayyana a cikin wani bidiyo yana sumbatar matarsa wanda hakan bai yiwa masoyan jarumin da dama dadi ba.
Wasu kuma na ganin cewa ai hakan ba komai bane ba domin kuwa ai da matarsa yayi bidiyon bada wata ta daban ba.
Tuni dai ana ta tafka muhawara a shafukan sada zumunta akan bidiyon daya bulla.
Zaki iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng