Labaran Kannywood

Bayyana Bidiyon Tsaraici: Teema Makamashi Tayi Zazzafan Raddi Ga Sadiya Haruna

Wata sabuwar Rigima ta kaure a masana’antar Kannywood inda ta faro ne a shafin sada zumunta na TikTok.

Anayin rigimar ne a tsakanin manyan Kannywood uku; Teema Makamashi, Da Sadiya Haruna, Muneerat Abdulsalam.

 

Sai dai ana tunanin hada baki jaruman guda biyu sukayi saboda a kwanakin baya a shafin TikTok din akwai wani matashin mawakin Hausa Hiphop da R&B Mubarak UniquePikin ya hada wata drama da yace an Sace asusun shi wato account akayi mishi hacking,ganin yadda hakan yaja hankalin mutane shine ake zaton suma sunyi hakan ne domin kawai su ja hankalin mutane a tina dasu domin an jima ba’a damawa dasu.

Sai dai labarin ya yamutsa hazo domin kuwa duk inda kaje maganar da akeyi kenan.

Zaku iya kallon cikakken raddin da Teema Makamashin tayiwa Jaruma Sadiya Haruna anan kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!