Labarin Mutuwa
Bayani kan jaruman Kannywood da suka rasu a shekarar 2021 da cutar datayi ajalinsu – Labarai.com.ng
Daga Allah muke kuma gareshi zamu koma
A cikin shekarar da muke yin bankwana da ita 2021,Allah yayiwa jarumai da dama a cikin masana’antar Kannywood rasuwa,daga cikin su akwai manya manyan jarumai kuma jigo a cikin masana’antar kamar irin su jaruma Zainab Booth da dai sauran su.
Tashar Gaskiya24 TV tayi cikakken bayani anan kasa cikin bidiyo.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐
Www.labarai.com.ng