Labaran Duniya
Bayan Rashin Lafiya Maryam Yahaya Ta Tafi Kasa Mai Tsarki
Bayan fama da matsananciyar rashin lafiya,Jarumar wadda duniya ke yayi wato Maryam Yahaya ta tafi izuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin Umarah.
Mutane da dama sun taya jarumar murnar ganin wannan cigaban,sai dai har yanzu wasu basu dena kalubalantar jarumar ba akan sakin bidiyoyinta.
Mene fatan ku ga jarumar?
Www.labarai.com.ng