Labaran Kannywood

“Bani da burin daya wuce inyi aure nan bada jimawa ba” cewar Jaruma Momme Gombe

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood mai suna Maimuna Muhd wacce akafi sani da suna mommy Gombe ta bayyanawa duniya cewa bata da wani buri a yanzu daya wuce face tayi aure ta bar masana’antar Kannywood.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da jarumar anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/39KTqdElTV0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!