Labaran Kannywood

Babu Wanda Ya Isa Ya sani Nayi Wata Sabuwar Rigista a Masana’antar Kannywood Martanin Mustapha Nabraska ga Hukumar tace Finafinai

Babu Wanda Ya Isa Ya sani Nayi Wata Sabuwar Rigista a Masana’antar Kannywood Martanin Mustapha Nabraska ga Hukumar tace Finafinai

jarumi na buruska yayi wasu kalamai a fusace bama goyon bayan matakin Hukumar Tace Finafinai ta Kano kan Ƴan #Kannywood – Inji Mustapha Naburaska.

Naburaska yace gwamnatin Nan na iya fita ranshi dalilin haka domin Hakan zai iya zama barazana ga wasu Yan film domin dayawa wasu basuda ko naira 1k barema har su samu kudin Regista

Kalli Bidiyon anan

Naburaska yace wannan hukuncin da Almustapha ya yanke na cewa sai anyi rigista andakatar da aikin film gabadaya a Jihar kano Hakan ya jefa wasu cikin damuwa

Naburaska yace abokan aikinsu na kanywood sunmashi SMS cewa inhar ance sai sunyi Rigista tofa zasu Daina film kwata kwata domin basuda kudin Rijista sannan koma anyi rigistan to ai sana’ar yanzu ya tsaya cak ba’a samun kudi ba Aiki masana’antar kanywood yanzu harka ya tsaya cak ba’a samun kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!