Labaran Kannywood

Babu Wanda Ya Isa Ya Kamani Don Fim Din Batsa Na Makaranta Cewar Daraktan Shirin

Tun bayan da hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta fidda sanarwar tana neman wanda ya shirya fim din batsa Wanda akewa Ikirarin da sunan Makaranta.

Sai dai tuni Daractan shirin mukhtar ya daki kirji yace babu Dan Iskan da zai iya kamashi akan shirin domin kuwa ba’a jihar Kano ya dauki shirin ba sannan ba da yaren Hausa kadai akayi ba anyi amfani da harsuna da dama don haka hukumar tace finafinai bata isa ta tunkaresa ba.

Bayan nan ya kara da bayanin cewa a inda zai dora fim dinshi ba wai kasuwa zai kai ya siyar ba zai dora ne a manhajar YouTube wadda mutum zai iya dora abunda yake so inhar ba Tsaraici aka dora baki daya ba aciki.

Ga dai karon cikakken bayani anan kasa 👇👇👇

https://youtu.be/nnxzRVbYQiQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!