Labarai

Ba Wanda Yarasa Iyayensa Ne Kadai Maraya Ba,Mai Mata Daya Ma Maraya Ne – Zainab Dalhat

Wata shahararriyar marubuciya kuma mai yin tsokaci akan al’amuran yau da kullum a shafin Facebook,wato Zainab Dalhat ta bayyana cewa “Ba wanda ya rasa Iyayensa ne kadai maraya ba,mai mata daya ma maraya ne”.

Tuni dai mutane suka dinga tofa albarkacin bakunan su,shin mene ra’ayin ku game da wannan maganar ta Zainab?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!