Labaran Siyasa
“Ba Rigima Ce Tsakanin Ibrahim Shekarau Da Ganduje Ba,Jayayya Muke Da Shugabancin Jam’iyar APC” ~ Shekarau
A “Yan kwanakin nan ana ta samun misayar yawu tsakanin manyan jigajigan siyasar guda biyu,wato bangaren Malam Ibrahim Shekarau da yake goyon bayan Dan Zago,tsagin Ganduje kuma na goyon bayan Abdullahi Abbas.
Tuni dai har yanzu da muke wannan rubutun ana ta samin kace nace bayan da gidan jaridar BBC Hausa sukayi hira da Malam Ibrahim Shekarau din.
Ba Rigima Ce Tsakanin Ibrahim Shekarau Da Ganduje Ba,Jayayya Muke Da Shugabancin Jam’iyar APC” Cewar Malam Ibrahim Shekarau
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng