Labaran Kannywood

Ba Dan Kudinshi Na Aure Shi Ba Cewar Amarya Hafsat Idris Barauniya

JinFitacciyar Jarumar nan ta masana’antar Kannywood Hafsat Idris wadda mutane sukafi sani da suna Hafsat Barauniya an daura auren ta ne a makon da kuma wata da mukayi bankwana dashi, Jarumar an bayyana irin shigar kawar da tayi a lokacin bikin nata.

Zaku iya kallon cikakken bayanin cikin bidiyon da muka saka muku dake kasa,Allah ya basu zaman lafiya Amin.

Wana fata kuke yiwa jarumar?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!