Labaran Kannywood
Trending

Ayyiriri! Shagalin Bikin Hafsat Idris Barauniya Ya Girgiza Kannywood

Yadda akayi shagalin bikin jarumar Kannywood dinnan Hafsat Idris Barauniya ya bar baya da kura,domin kuwa jarumar tayi auren nata ne a cikin sirri inda mun sami labarin cewa WUF tayi da wani saurayi anan jihar Kano.

An daura auren fitacciyar jarumar ne a garin Kura dake Kano a jiya Asabar.

Zaku iya kallon cikakken bayanin anan kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!