Labarai
Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure, wanda zai wuff da ita

Mai girma Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf kamar yadda yayi alkawalin zai aurar da murya kunya wanda ya fadi a baidar jama’a inda yake cewa tunda itama bazawara ce.

To bakin nan fa sai murja kunya take tunanin waye zaiyi wuff da ita, ko tayi wuff da shi.
Play ▶️
Sai gashi yau mun wayi gari da labari mai daɗi dinda wani Dr.sheriff almuhajir yake wata magana mai harshen damo wanda a dukkan alama kila sun daidaita da ita murya kunya zai iya aureta kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta indai ba shaguben jarumar yake ba.
“Ashe haka Murjannan ta ke yarinya mai hankali da nutsuwa, Masha Allah. Gaskiya kar ku yi mamakin ganin sunan almajiri a list din auren zawarawan Kano.
Watch the video
Abba Gida-Gida kawai ake magana”