Labaran Nishadi
Auren Wuri Maganin Zinar Wuri: Ayyiriri! Wadannan Matasan Sun Girgiza Duniya

Wasu hotunan fitattun matasa kenan da yake yawo a shafukan sada zumunta musamman ma na Facebook,an bayyan cewa Matasan zasu angwance ne a shekarar da muka shiga ta 2022.
Mutane da dama sunyi mamakin ganin matasan domin kuwa ba kasafai akafi samun irin wadannan din ba domin kafin a samu sai an kai mari an kai gwauro.
Mene ra’ayin ku akan matasan angwanyen biyu.
Wana fata kuke yi musu?