Labaran Kannywood

Auren Sirri: Jaruma Rahama Sadau Da Jarumi Yakubu Muhammad Sun Girgiza Kannywood

Fitattun Jaruman masana’antar Kannywood jarumi Yakubu Muhd da kuma Rahama,yanzu ne aka fara yada wani hoto wanda ya janyo cece kuce a shafukan sada zumunta ana fadin cewa wai jaruman aure zasuyi.

Sai dai kunsan bama kwanmu saida zakara, daga karshe mun gano ashe Labaran kanzon kurege ne aketa yadawa a shafin Facebook.

Kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!