Labaran Kannywood

Auren Laila Ta Shirin LABARINA Ya Girgiza Kannywood Sosai – Labarai.com.ng

 Bayyanar hotunan auren jarumar masana’antar Kannywood Maryam Waziri wadda wasu sukafi sani da Laila a cikin Shirin fim din LABARINA Series sun bawa duniya mamaki.

Sai dai har yanzu da muke kawo muku wannan rahoton ba’a tabbatar da wa jarumar ta aura ba ko shin zata ci gaba da gudanar da sabgar ta ta fim?

Kuci gaba da bibiyar mu domin sanin inda aka kwana akan zancen.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

Allah ya basu zaman lafiya

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!