Labaran Kannywood

Auren Fatima Ali Nuhu Da Shamsu Dan Iya Gaskiya Ta Bayyana Yanzu-Yanzu

 

A wani labari da muka samu yana ta karade shafukan sada zumunta musamman ma shafin nan na TikTok,cikin bidiyon dake yawo an bayyana wata iriyar murya wacce take ta robots wacce itace takeyin maganar ba muryar mutum ba.

Tun bayan hakanne muka baza  komar wakilan mu domin jin gaskiyar batun.

An tabbatar mana da cewa wannan labarin kanzon kurege ne ko kuma muce shashi fadi ne ba gaskiya ba.

Auren Shamsu Dan Iya Da Fatima Ali Nuhu

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!