Labaran Kannywood

Aure Ni’ima Ne: Kalli Yadda Tsohuwar Jaruma Safiya Musa Ta Koma Bayan Tayi Aure – Labarai.com.ng

Jaruma Safiya Musa tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wanda tarihi bazai taba mantawa da ita ba,duba da irin gudunmawar data bada a cikin masana’antar Kannywood.
Jarumai dai a baya tunda tayi aure ba’a fiya jin duriyarta ba,sai dai yanzu daga bisani bayan shigowar manhajar TikTok shine aka fara ganin shige da ficen ta.

Mun san da cewa dai a shekarun baya da suka wuce jarumar bata da girman jiki,Amma cikin ikon Allah bayan tayi aure ta hayaiyafa yanzu tayi kiba sosai wanda hakan yasaka masoyanta da dama basa gane cewa itace.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!