Aure
Aure Nake So Ku Temaka Ku Aure Ni Cewar Wata Budurwa
Wata mata ta fito a Shafin sada zumunta na TikTok ta bayyanawa duniya cewa fa ita tana da muradin cewa ko wacce mace ta bari Mijinta yayi mata kishiya domin ita yanzu haka tana hanyar zama mai kishiyoyi uku.
Zaku Iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ππππ
Www.labarai.com.ng