Labaran Kannywood
Asiri Ya Tonu: Kashe Ahmad S. Nuhu Akayi Ba Hatsari Sukayi Ba Cewar Safiya Musa

Tsohuwar fitacciyar jarumar Kannywood wadda tayi sharafi a shekarun baya ta bayyanawa duniya cewa kashe jarumi Ahmad S Nuhu akayi ba mutuwar Allah da Annabi yayi ba, jarumar ta bayyana zancen nata tare da hujjoji karfa wanda ga duk wanda ya kalli bidiyon data gabatar na Kai tsaye a shafin ta na TikTok zai yadda da abunda ta fada din.
Domin jin cikakken bayanin daga bakin jarumar,mun dakko muku bidiyo kacokam domim kuyi Alkalanci.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇