Tsaro

Asiri Ya Tonu An Kama Wadanda Suke Kaiwa Bello Turji Karuwai Yanzu-Yanzu A Zaria

Labari da dumi-dumin shi an kama wandan da suke yiwa “Yan Bindiga safarar “yan mata domin ayi lalata dasu a basu kudi.

Daman Bahaushe na cewa rana dubu ta barawa rana daya tame kaya,yanzu haka dai anyi ram dasu suna hannun hukuma domin jiran sauraron ragowar abunda zai biyo baya.

Gidan Talabijin din Trust TV sun sami damar hira da wadanda suke yin irin wadannan mugayen dabi’un.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar tasu a bidiyon dake kasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!