Labaran Kannywood
Ashe wannan ne abunda ya shiga tsakanin Lawan Ahmad da Fati Muhammad Asiri ya tonu yanzu-yanzu

Fitaccen jarumi kuma mai shirya finafinan Hausa na Kannywood Lawan Ahmad wanda wasu sukafi sani da suna Umar Hashim a cikin shirin nan mai dogon zango na Izzar So, jarumin ya fito ya bayyanawa duniya wani sirri dake tsakanin shi da tsohuwar jarumar Kannywood Fati Muhammad wacce tayi tashe a shekaru goma baya da suka wuce.
Zaku iya kallon cikakken bayanin da Jarumin ya bayyana ta hanyar danna hoton bidiyon dake kasa 👇👇👇👇👇👇