Labaran Kannywood
Trending

Asalin Rigimar Jaruma Sadiya Haruna Da Kuma Isah A Isah Wanda Yasa Aka Kaita Gidan Yari

Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood dinnan Sayyada Sadiya Haruna tuni dai akayi ram da ita a inda aka yanke mata hukuncin zaman gidan yari na tsawon wata shida babu zabin tara,tun bayan da Alkalin ya yanke Hukuncin mutane daga bangaren daban-daban suna son sanin musabbabin yanke mata hukuncin.

Haka zalika shi wanda ya saka aka daure ta din jarumi Isah A Isah ya fito ya bayyanawa duniya cewa yaji dadin hukuncin da aka yankewa sadiyar domin kusan tsawon shekaru uku kenan sunayin shari’ar da jarumar,sai a jiyane Litinin aka Tisa keyar Sadiya Harunar gidan maza domin girbar abunda ta shuka.

Domin sanin menene ya hadasu rigama har takai ga haka,zamu saka muku bidiyo anan kasa.

YouTube/TsakarGida

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!