Labarin Mutuwa
Anyi Daurin Auren Ta Jiya Kafin Ta Tare A Jiyan Ta Rasu – Labarai.com.ng
Labarin mutuwar wata Budurwa mai suna Hannatu Yahaya mai amfani da kafar sadarwar Facebook.
A jiya ne Asabar 27 ga watan Nuwanbar da muke ciki Allah ya dauki ran wata matashiya bayan an daura auren ta kafin ta tare a gidan Mijinta,Allah ya dauki ranta.
Labarin ya matukar kada hantar jama’a ganin hakan abune wanda ba’a fiya samun hakan ba.
Allah yajikanta ya gafarta mata Amin!
Www.labarai.com.ng