Labarin Mutuwa
Anyi Babban Rashi A Kannywood, Mutuwar Malam Lawan Ta Girgiza Duniya – Labarai.com.ng
Daga Allah muke gareshi zamu koma!
Allah Yayiwa wannan shahararren dan wasan Hausar nan mai suna Malam Lawan rasuwa Yanzu-Yanzu.
Sai dai har yanzu bamu sami cikakken bayani game da mutuwar tashi ba ko kuma sanadiyar mutuwar tashi.
Allah yajikanshi ya gafarta mishi idan tamu tazo yasa mu cika da Imani Amin.
Www.labarai.com.ng