Uncategorized

Annabi Ne Sutura – Shehi Mai Tajul Izzi

Wakar da aka jima ana jimirin sakinta wato kasirar Shehi Mai Tajul Izzi Mai suna ‘ANNABI NE SUTURA’.

Shehin ya bayyana mana cewa bai fiya son sakin wakokin da yawa ba saboda Annabin ake yiwa yafi son sakin wakokin kadan da kadan,haka zalika idan baku manta ba,lokacin da aka saki wakar ‘Tafiyar Ruhi’ Masoya da dama sun dauka wakar Annabi Ne Sutura za’a saki sai kuma kwatsam akaji wata daban.
Wani makusancin Shehin da muka zanta dashi yace mana ” Da tuni ranar da aka saki Tafiyar Ruhi za’a saki Annabi Ne Sutura,sai aka Sami matsala a studio din lokacin ana karasa aikin wakar sai kuma Mahaifiyar Shehin Hajiya ta kirashi”.
Zaku iya sauraron bidiyon dake kasa domin karin bayani akai👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!