Uncategorized

Annabi Ne Sutura – Sabuwar Wakar Shehi Mai Tajul Izzi.

Annabi Ne Sutura – Sabuwar Wakar Shehi Mai Tajul Izzi.

 

Assalamu Alaikum,barkan  ku da warhaka,da fatan kuna lafiya.
Shehi Mai Tajul Izzi yana daf da sakin wannan shahararriyar wakar yabon nan wato mai suna “Annabi Ne Sutura” 
 
Mutane da dama na fadin cewa bai kamata ba ace Shehi din har yanzu bai saki wakar yabon ba,saboda ya jima yana sakawa jama’a rai domin har dan gajeren bidiyo dinta yayi a baya.
 
Sukaci gaba da cewa,Kamata yayi Shehi Mai Tajul Izzi Izzi din ya saki wakar Annabi Ne Sutura din ba wai ‘Tafiyar Ruhi’ ba.
 
Yanzu haka dai an bawa Shehin shawara cewa ya samu ya dinga sakin wakokin yabon akai-akai.
 

Zaku iya kallan cikakken bidiyon wakar anan:

https://youtu.be/vkYDyvYb3fc

 

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!