Shehi Mai Tajul Izzi
Annabi Ne Sutura Album – Shehi Mai Tajul Izzi 2022

Fitaccen sha’irin nan da babu kamar shi a wannan lokacin mai suna shehi Mai Tajul Izzi ya gudanar da maulidin shi a gidan shi dake Rimin Auzinawa dake jihar Kano a ranar Litinin din data gabata 28 Feb 2022.
Sai dai tun a wajen maulidin Shehi Mai Tajul Izzi din ya saki wasu wakokin shi har guda uku wanda aka alkawarantawa masoya cewa a wannan karon Album ne za’a saki guda ba kamar yadda aka saba ba.
Sai dai an bi ta bayan fage an samo mana wani yanki daga cikin wakar Annabi Ne Sutura kafin ya saki ragowar.
Fatan zaku ji dadin yabon.
Zaku iya bayyana mana ra’ayoyin ku anan kasa: