Labaran Kannywood

Ango Abubakar Mai Shadda Da Hassana Muhammad Sun Shilla Izuwa Dubai Yin Honeymoon

Fitaccen mai shirya finafinan nan na Hausa na Kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda da Amaryar sa Hassana Muhammad sun shilla zuwa kasar Dubai domin gudanar da Honeymoon din auren nasu,tun bayan da aka daura auren nasu ba’a ga Amaryar ba sai yau yayin gudanar da tafiyar cin Amarcin nasu.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/gLye7HybooU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!