Uncategorized

Ana Ji Da Idaniya Song – Shehi Mai Tajul Izzi 2022

Fasihin mawakin nan da ake ji dashi ya saki sabuwar wakar shi mai suna ‘Anaji da Idaniya’ wakar da mawakin ya gama fitar da basirar shi a ciki sama da sauran wakokin sa.

sai dai masoyan mawakin sunyi fushi da mawakin domin kuwa ba wakar suke so ya sakar musu ba,sun bayyana cewa kusan shekara daya kenan da mawakin ya alkawaranta musu da wata wakar shi mai taken ‘Annabi Ne Sutura’.

Shehi Mai Tajul Izzi
Shehi Mai Tajul Izzi – Anaji da Idaniya song

Zaku iya shiga hoton bidiyon dake kasa domin sauraren sabuwar wakar da ya saki.

Allah ya barmu da Annabi

https://youtu.be/yie3Xd95Q6I

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!