IZZAR SO EPISODE 65 ORIGINAL
An Tafi Hutun Shirin IZZAR SO – Lawan Ahmad
Shahararren jarumin nan kuma mai shirya Shirin fim din IZZAR SO, Lawan Ahmad ya bayyana cewa an tafi hutun shirin tun daga wancan satin,za’a dawo haska shirin a ranar Lahadi mai zuwa ta watan November.
Shin mene fatan ku ga ma shirya shirin?
Www.labarai.com.ng