Labaran Kannywood

An Kuma Sakin Bidiyon Maryam Yahaya,Duniya Ina Zaki Damu

Bayyanar wasu gajerun bidiyon fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya bar baya da kura.
Jarumar bayan tayi fama da rashin lafiya ta warke mutane da dama sunyi tunanin bazata cigaba da fitowa a cikin finafinan Kannywood ba.
Domin kuwa wasu na ganin cewa ba Maleriya da taifod din data fadawa duniya cewa shi yake damunta bane tun a lokacin tana tsaka da rashin lafiyar.
Wani fitaccen matashi a dandalin sada zumuntar zamani na TikTok ya fito yayiwa jarumar wankin babban bargo a inda ya dinga nusar da jarumar ababan daya kamata ta lura dasu kuma ta dauki darasi daga su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!