Labarai/Addini

An Kama Abduljabbar Kabara Yanzu-Yanzu

Labarin dake shigo mana yanzu shine,An kama Malamin nan mai suna Abduljabbar Kabara a yau Juma’a 16 ga watan Yuli 2021,idan baku manta ba yanzu kwana shida kenan da gudanar da Mukabalar da Gwamnatin Kano karshin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduke.

An tafka Mukabalar ne tare da Malam Abduljabbar Kabara da kuma sauran Malaman Kano daga bangarori da dama, Wanda sun hada da bangaren Izala da kuma “Yan maja.
Ku danna nan domin kallon bidiyon anan:

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!