Labaran Kannywood

An Daura Auren Nafisa Wacce Ta Zagi Sheikh Aminu Daurawa

Wani labari da yake riskar ku yanzu jarumar Kannywood Nafisa Ishak ta angwance,sai dai munso muji daga bakin ta amma hakan taci tura bai samu ba,amma bisa wani dogon binciken da wakilin mu ya gudanar,ta tabbata cewa anyi auren Jarumar domin kuwa yanzu haka ta wallafa bidiyon ta a shafukan ta na sada zumunta na TikTok da kuma Instagram tana fadin “Alhamdulillah”.

Haka zalika duk wasu bidiyoyin da tayi a baya ta goge su basa cikin shafukan nata sai dai na daurin aure da kuma kaita dakin miji.

Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!