Labarai
An bawa Sheikh Hussaini Abubakar Giro Argungu, dan marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu kyautar sabuwar mota.

An bawa Sheikh Hussaini Abubakar Giro Argungu, dan marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu kyautar sabuwar mota.
Alhaji Suleiman Argungu Jarman Kabi ne ya gwangwaje shi da kyautar motar, domin ya dinga hawa zuwa wurin Da’awah.
Kalli Bidiyon Yadda aka basa Motar Anan 👇