Labaran Nishadi

An Bawa Abale Kyautar Motar Data Girgiza Kannywood – Labarai.com.ng

An bawa shahararren dan fim dinnan wanda ake yayi kuma yafi shura a fitowa a cikin finafinan daba wato Abale wanda akafi sani da Daddy Hikima kyautar tsaleliyar mota.

Daddy Hikima din ya bayyana farin cikinsa matuka,a Inda har sauran abokan sana’arsa ne suke kara tayashi murna sosai.
Tijjani Asase ya bayyana sunan wanda ya bawa Abale din kyautar mota Kamar haka:

Allah ya hadamu da masoyanmu muna godiya da kyau tar mota da Alhaji Dan kwayron na tafa yabawa Dadi Hikima wato Abale mungode wa Allah ya Saka da alkairinsa amin
@ayshatulhumairah
@sha’aibu kumurci  @yaran_lamma
@sadiya_umar__
@eshagolden
@samha_m_inuwa
kamal_ak
@realummi_ibro 
@abdulmshareef 
@abba_zaky
@yaseera.b.yola
@official_esha_golden
@real_gsep
@meena_aduniya
@hamisudanburni
@gidandabino
@daddyhikima
@danbouzu
@real_khadija_muhd
@lawanshuaibu0814 
@sadiya_umar_
@abbaelmustapha1
@sayayasaddiq
@real_xubiey
@real_sumayya_galadi
@real_asmee_wakili
@jidda_mekyau
#ADUNIYASERIES #season
#DSTV
Stay connected
Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!