Labaran Kannywood

An Bankado Wani Bidiyon Nafisat Abdullahi Da Wani Kato Akanta – Labarai.com.ng

 Wani rahoto na musamman cikin bidiyo ya bayyana fitacciyar jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi kan wani kalar jirgi wato wanda zamu iya kira da Kunbo,tun bayan bayyanar bidiyon mutane da dama musamman ma masoyan jarumar na fadin duniya baki daya suke ganin hakan abu ne wanda bai dace ba ace kamar ta babbar jaruma kuma jigo a cikin masana’antar a ganta da wani a cikin kumbo kamar haka.

Haka dai mutane da dama suke ta bayyana ra’ayin su akan hakan!

Shin kuna ganin hakan wayewa ce ko kuma kishiyar hakan?

Zaku iya bayyana mana ra’ayoyin ku a comment section dake kasa.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!