Amina 1&2 Netflix
AMINA 1&2 Complete Hausa Film
Amina,fim din da Hausawa da akayi cikin harshen Turanci na farko da aka fara nunawa a manhajar Netflix,sai dai mutane da dama sunyi hanzarin nazarin cewa;
Jarumi Ali Nuhu,Bello Muhammad Bello,da kuma Yakubu Muhammad ne kadai jaruman Kannywood suka bayyana a cikin shirin.
A safiyar yaune jarumi Ali Nuhu ya wallafa wadannan hotunan daga cikin shirin fim din Amina din.
Www.labarai.com.ng