Amina 1&2 Netflix
AMINA 1&2 Ali Nuhu,Yakubu Muhammad And The Co
Amina 1&2 on Netflix.
Fim din Kannywood na farko daya sami shiga cikin manhajar Netflix.
Anyi Shirin fim dinne da harshen nasara wato Turanci,sai dai a fim din annuna ana yin abubuwan Al’adar Bahaushe ce wato a fannin sarauta,sai dai daga cikin tallar fim din an gano Ali Nuhu yana shafa jikin wata baligar mace da ba’a gano fuskarta ba.
Www.labarai.com.ng