#HamisuBreakerGirke-Girke
Amfanin Madara A Jikin Mace – Labarai.com.ng
🥛🥛MADARA🥛🥛
Madara🥛 wani sinadarine dake da muhimmanci ga dan adam ban da ma shanta da ake yi a yanzun kusan ma mun sanya madara acikin jerin kayan abincinmu
Ma
dara aba ce da ke gyara fata ina matan dake neman abinda zai gyara musu jiki musamman ma wadanda suke fama da bushewar fata
.to ina kuke????
Idan kuka samu madara sai ki shafa ajikinki kibarshi yabushe amma na ruwa, saiki wanke jikinki ki barshi ya bushe saiki wanke madarar
Ita madara tana dauke da sinadarin lactic Acid wanda kowa yasan yana taimakawa wajen kashewa tare da fitar da matacciyar fata
Hakan shi zaisaka jiki ya rinka sheqi tare da laushi, zakuma ta daina bushewa
Www.labarai.com.ng