Labarai
Allahu Akbar Wani Mutum Ya riga Mu Gdan Gaskiya Yana tsaka da Sallar La’asar a Masallacin Manzon Allah dake birnin Madina

Allahu Akbar Wani Mutum Ya riga Mu Gdan Gaskiya Yana tsaka da Sallar La’asar a Masallacin Manzon Allah dake birnin Madina
Wani Bayan Allah Kenan daya rasu yana tsaka da Sallah ta La’asar a Masallacin Fiyayyen halitta Allah kasa shi cikin Ceton Annabi Muhammadu SAW.

Wannan dai ya Kasance rabo domin ba kowa bane yake samun irin wannan mutuwa ba sai wanda Allah yaso. Allah Ya jikan Musulmai Ameen