Uncategorized

Allah Yayiwa Sarkin Gaya Rasuwa A Yau Laraba 22-9-2021

Duniya kenan babu tabbas,Allah Yayiwa Mai Martaba Sarkin Gaya rasuwa,idan baku manta ba tun a kwanakin baya mun labarta muku cewa Sarkin yana fama da rashin lafiya,haka ne ma yasaka ba’a ganshi a gurin Hawan Sallar Bana ba sai wakili ya turo,Allah yajikansa ya gafarta masa Amin.

Tura labarin izuwa abokanku ta hanyar WhatsApp,Facebook,dss.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!