Labarin Mutuwa
Allah Yayiwa Jarumi Sani Garba SK Rasuwa Yanzu-Yanzu
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!
Allah Yayiwa wannan shahararren jarumin Kannywood dinnan mai suna Sani Garba SK rasuwa Yanzu-Yanzu.
Jarumin kafin ya mutu ya kasance yana fama da matsanancin ciwon sugar tare da wasu kalar ciwuka wanda aka kasa gane musu,tun bayan da kwanakin baya rashin lafiyar jarumin tayi tsamari mutane da dama harma da abokan sana’arsa sun taimaka masa da abunda za’ayi amfani domin magance cututtukan dake damun sa amma hakan yaci tura lokaci yayi.
Allah yajikansa ya gafarta masa yasa idan tamu tazo mu cika da kyau da Imani Amin.
Tura izuwa abokan ku ta nan👇👇👇
Www.labarai.com.ng
Allah yajikansa da rahama