Labarai/Addini
Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu ðŸ˜
Duniya ba matabbata ba
Yaa Ka jikan Malam tare da sauran ‘yan uwa da suka rigamu, Allah Ka hada fuskokinmu da nasu a cikin Aljannah Madaukakiya