Ikon Allah

Allah Mai Iko: Muma Mutane Ne Kamar Kowa Ku Dena Ce Mana Birrai – Labarai.com.ng

Labarin wasu yara da aka haifa a wani gari dake cikin Afrika.

 

Mutane da dama suna kiran su da birrai saboda wata iriyar halitta da Allah yayi musu wadda tasha banban da yadda halittar sauran mutane suke.

Haka dai ba wadannan sune farau ba akwai ire iren su da yawa Wanda ake kira da “Born Different” a Turance, wato mutanan da Allah yayi musu Halitta ta daban ko kuma muce ta musamman.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon yaran da akayi hira dasu da mai kula dasu ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!